

Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’i ta kasa SSANU ta bayyana shirin ta na shiga yajin aikin sai baba ta gani, yayin da wa’adin ranar 30 ga watan...
Kungiyar Kamfanonin sufurin Jiragen saman kasar nan ta yi gargadin cewa kamfanonin jiragen sama a fadin kasar za su iya dakatar da ayyukansu daga ranar 20...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da kashe kuɗi naira miliyan 419.47 domin inganta ayyukan kiwon lafiya na matakin farko da kuma biyan alawus-alawus ga ma’aikatan lafiya...
Kungiyar ma’aikatan Shari’a ta Najeriya reshen jihar Kano, ta bayyana janye yajin aikin da ta fara tsawon kwanaki uku biyo bayan amincewa da wasu bukatunsu da...
Gwamnatin jihar Kano, ta hannun Ma’aikatar Ilimi, ta sanar da ranar fara hutun karshen zangon karatu na biyu na kakar karatu ta 2025/2026. A cewar...
Madugun adawar siyasar Najeriya Alhaji Atuku Abubakar ya ce, takarar da zai yi a kakar zabe ta 2027 ce za ta zama ta ƙarshe da zai...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta kama mutane 41 da ake zargi da garkuwa da mutane da fashi da makami, sannan ta ceto mutane bakwai da...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya samu beli daga Kotun Tarayya. A hukuncin da kotun ta yanke, an amince da bayar da belin ga...
’Yan majalisar wakilai na jam’iyyar hadaka ta ADC sun bukaci a gurfanar tare da cire shugaban hukumar zabe ta kasa INEC, Farfesa Joash Amupitan, bisa zargin...
Wani harin bam ya kashe kwamandan soja tare da wasu dakaru shida a jihar Borno, a wani sabon hari da ake zargin yan kungiyar yan ta’adda...