

Gwamnatin Jihar Sokoto ta ce za ta fara rabon kayan haihuwa kyauta ga mata masu haihuwa a asibitocin gwamnati, domin rage mace-macen mata da jarirai. Kwamishinan...
Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta kammala aikin babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna da Kano nan da watan Nuwamba bana. Ministan Ayyuka, Sanata Dave Umahi, ne...
Hukumar Kula da Kwashe Shara da Tsaftar Muhalli ta Jihar Kano REMASAB ta gargadi masu sana’a da sayar da kayayyaki a gefen tituna da su daina...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta bukaci mutanen da ke ikirarin mallakar filayen hukumomin gwamnati da su gabatar da takardun da ke tabbatar da mallakarsu. Shugaban kwamitin...
Shirin kare muhalli da inganta aikin gona da sarrafa albarkatun Ruwa da rage illolin sauyin yanayi da daƙile zaizayar ƙasa, a yankunan da ke fama da...
Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris Kauran Gwandu, ya ziyarci al’ummar Tsamiya da ke Karamar Hukumar Bagudo domin jajanta musu kan hare-haren ’yan bindiga da aka kai...
Jami’an Rundunar ’Yan Sandan kwantar da tarzoma watau Mobile Police, sun daƙile harin da ’yan bindiga suka kai kan ofishin su da ke Jootar a jihar...
Majalisar masarautar Rano ta daga darajar Dagacin Fammar Alhaji Isma’ila Usman Fammar zuwa Hakimin gundumar Fammar da kuma Dagacin Dunkuran Durba Alhaji Nura Abdulkadir Ja’e zuwa...
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya amince da ware Naira biliyan 4 domin aiwatar da kashi na 2 na shirin ayyukan ci gaban al’umma...
Matatar Mai ta Dangote ya sanar da rage farashin fetur da Dizal da ga masu dillanci a kamfanin, a wani yunkuri na saukaka farashin man fetur...