Kungiyar Likitocin Njeriya NMA ta ce, zuwa ranar Alhamis mai zuwa idan har gwamnatin tarayya ba ta cika mata alkawuran da ta dauka ba, to za...
Hukumar kididdiga ta kasa NBS, ta ce tattalin arzikin kasar nan ya ƙaru da kaso 3 da digo 13 cikin 100 a watanni uku na farkon...
Ana ci gaba da gudanar da zanga-zangar neman inganta rayuwar yan sandan Najeriya a birnin tarayya Abuja. Dan gwagwarmayar nan kuma tsohon ɗan takarar shugaban...
Ƙungiyar kare hakkin Dan-adam ta Amnesty International, ta ce, girmamawa da mutuntawa tsofaffin ƴan sandan Najeriya suka cancanta da su ba wulaƙanci ba. Amnesty ta...
Rahotanni daga jihar Katsina sun tabbatar da sallamar Dikko Radda daga Asibiti bayan hatsarin mota a hanyar zuwa garin Daura. Daya daga cikin makusantan gwamnan...
Hukumomi a kudancin kasar Ghana, sun ci gaba da aikin ceto wasu masu haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba da ake fargabar sun makale a ƙarƙashin...
Daruruwan yan sanda ne ke fuskantar barazanar kora ko rage musu matsayi ke gaban kwamitin ladabtarwa na hukumar, bayan kafa kwamitin bincike a kansu. Wannan...
Ma’aikatar Muhalli da Sauyin yanayi ta jihar Kano, ta ƙaddamar da kundin dokokin tsaftar muhalli da ta fassara su daga harshen Turanci zuwa Hausa. Kwamishinan...
Gwamantin jihar Kano, ta sha alwashin kammala dukkan ayyukan tituna da gadoji da ta ke gudanar a fadin jihar nan da watan Disamban bana. Kwamishina ayyuka...
Gwamnatin kasar Turkiyya ta gargaɗi mahukuntan Kasar nan ya game da wata ƙungiyar ta’addanci mai suna Fethullah da ke fakewa a makarantu da asibitoci, yayin da...