

Shugabannin jam’iyyar PDP na jihohi masu goyon bayan Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, sun buƙaci tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya fito ya nesanta kansa...
Bangaren jam’iyyar PDP da ke goyon bayan Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya ce wallafa sunayen ‘yan takararsa na shugaban ƙasa da na majalisun dokoki...
Iyalai da dama sun rasa matsugunansu bayan ruwan sama mai ƙarfi ya haddasa ambaliya a wasu sassan birnin Damaturu, babban birnin Jihar Yobe. Mazauna yankunan...
Fadar Shugaban Ƙasar Najeriya, ta yi watsi da ikirarin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, cewa gwamnatin tarayya ta samu ƙarin kuɗaɗen shiga daga man fetur...
Tsohon shugaban ƙasar Venezuela, Nicolas Maduro, wanda ke tsare a wani gidan yari a birnin New York na Amurka, ya bayyana goyon bayansa ga duk wata...
Hukumar dake shirya gasar ƙananan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa ta ƙasa (NLO) ta sanar da cewa za a fara gasar matasa ‘yan ƙasa da shekara 19 a...
Gwamnatin jihar Kano, ta ƙaddamar da shirin yaƙi da bahaya barkatai a wasu ƙananan hukumomi. gwamnatin ta bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da Shugaban...
Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta yi barazanar shiga yajin aiki na sai baba-ta-gani idan har gwamnatin tarayya ba ta biya buƙatunta ba....
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce, gwamnatinsa ba za ta biya kuɗin fansa ko yin sulhu da masu garkuwa da mutane ba, domin hakan na...
Gwamnatin jihar Kano ta bayar da umarnin rufe dukkan asibitocin kuɗi da ba su da Rijista. Kwamishinan lafiya Dakta Abubakar Labaran Yusuf, ne ya bada...