

Da safiyar yau ne aka gudanar da jana’izar tsohon ma’aikacin gidan Radio Freedom Marigayi Aliyu Abubakar Getso wanda ya rasu da Asubahin yau Lahadi a nan...
Tsohon mai bai wa marigayi shugaba Muhammadu Buhari shawara a harkokin yaɗa labarai Garba Shehu, ya karyata iƙirarin tsohon Shugaban ƙasa Goodluck Jonathan cewa, ƙungiyar Boko...
Tsohon Shugaban ƙasa Goodluck Jonathan, ya bayyana cewa, ƴan ta’addar Boko Haram, sun taɓa naɗa tsohon Shugaban Najeriya marigayi Muhammadu Buhari a matsayin wakilinsu domin shiga...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta raba wa mutanen da hare-haren ƴan bindiga suka rutsa da su da kuma ’yan gudun hijira kayan tallafi da suka hada da...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta bayyana cewa, ta kammala shirye-shiryenta wajen tabbatar da tsaro yayin gudanar da bikin Maukibin Qadiriyya na bana a yau Asabar....
Hukumar kula da tashoshin jiragen ruwan kasar nan NPA ta ce damar makin da Najeriya ke da su a birnin tarayya Abuja na bunkasa harkokin Noma...
Hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC, ta tabbatar da mutuwar mutane 166 sakamakon cutar Lassa daga ranar 1 ga watan Janairu zuwa 14...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ce, nan da karshen wata mai kamawa gwamnatinsa za ta kammala biyan dukkan hakkokin tsoffin Kansilolin Kano da...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Zamfara ta tabbatar da sace mutane uku da ake zargin ‘yan bindiga ne suka yi a daren ranar Laraba a kauyen...
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal, ya kaddamar da sababbin motocin bas guda hamsin na kamfanin sufuri na jihar. A wajen bikin kaddamarwar wanda aka gudanar,...