

Shugaban Kungiyar masu nazarin aikata Laifuka wato Criminologist, Oludayo Tade, ya bukaci Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da ya kara kaimi wajen tabbatar da tsaro da...
Hukumar Kula da Yaduwar Cutuka ta kasa NCDC ta ce cutar zazzabin Lassa ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 214 daga farkon shekarar da muke ciki ta...
Mutane da dama sun jikkata bayan wata fashewa da gobara suka afku a yankin masana’antu na Ras Laffan da ke ƙasar Qatar a daren ranar Lahadi....
Tawagar kwallon Kwando ya Kano Pillars ta fara gasar firmiyar Najeriya NBBF zagaye na biyu da kafar dama. Hakan ya biyo bayan samun nasara a...
Dakarun rundunar sojin Najeriya tare da haɗin gwiwar ƙungiyar yan sa-kai ta CJTF sun lalata sansanonin ‘yan ta’adda a dajin Sambisa da ke ƙaramar hukumar Gwoza...
Jam’iyyar PRP ta zargi tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da yi Mata zagon kasa ta hanyar siyan form ga ‘yan takarar Jam’iyyar a...
Kungiyar Tuntuba Ta Arewa ACF ta yi Allah-Wadai bisa kamawa da, tantancewa da kuma tozarta Mata yan Arewa da ake zargin jami’an tsaron Amotekun na jihar...
Tsoffin hafsoshin sojin Najeriya kuma abokan aikin marigayi Manjo Janar Rabe Abubakar mai ritaya, sun bukaci da a yi wa tsarin tsaron kasar nan garambawul. ...
Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya yi kira ga dukkan hukumomin tsaro, shugabannin al’umma da sauran masu ruwa da tsaki da su haɗa kai domin fuskantar...
Majalisar Tattalin Arzikin Najeriya NEC, ƙarƙashin jagorancin Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ta amince da ware Naira biliyan 83 da miliyan 200 domin aiwatar da shirye-shiryen...