

Hukumar kule da gandun Daji ta jihar Kano KAZOMA ta ce, ta samar da Ofishin Jami’an tsaro na musamman domin sanya Idanu kan yadda za a...
Hukumar lura da sufurin jiragen kasa ta kasa NRC ta tabbatar da cewar fasinjoji 26 ne suka samu raunuka sakamakon hatsarin jirgin ƙasan da ya faru...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, babban burin ta, shi ne daga darajar jihar ya zuwa matsayin kasashen duniya irin su Turkiyya, England, Switzerland da Japan a...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA ta ce akalla mutane 23 ne suka rasa ransu, sakamakon tashin Bomb da aka samu a Maidugurin jihar...
Rahotonni daga jihar Kaduna na cewa wani jirgin kasa da ke kan hanyar zuwa Abuja ya yi hadari a safiyar Litinin. Sai dai, rahotonni sun...
Hadin gwiwar jami’an tsaro sun daƙile wasu hare-haren da ake zargin ’yan ta’addar Boko Haram sun kai a yankin Ajilari Cross -Kofa a Maiduguri da kuma...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya bayar da umarnin a rarraba shinkafa ga al’ummar kasar nan da ke azumtar Ramadan da na Lent. Kungiyar da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara, ta kama wani mutum da ta ke zargi da safarar alburusai ga yan bindiga tare da samunsa da harsasai masu rai...
Hukumar tsaron ta Civil Defence a jihar Jigawa, ta kama wani mutum da ake zargi da satar kayayyaki a wata makarantar sakandare da ke ƙaramar hukumar...
Dakarun rundunar hadin gwiwa ta JTF da ke aiki a Arewa maso Gabashin Najeriya karkashin rundunar Operation Hadin Kai, sun samu nasarar dakile hare-haren da ake...