

Shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya amince da gudanar da ayyukan tituna guda 27 da darajarsu ta haura tiriliyan uku da biliyan dari Tara a wani mataki...
Wani sabon rahoto da cibiyar sa ido kan ‘yancin addini a Afirka wato Observatory for Religious Freedom in Africa ta fitar ya ce, mutane 79,323 ne...
Mai Martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, ya jagoranci wasu daga cikin ‘yan Majalisar Masarautarsa zuwa Maraban Jos domin yi wa iyalan Marigayya Malama Ummulkhair...
Mai martaba sarkin kano khalifa Muhammadu Sunusi ll, ya bukaci al’ummar jihar da su rika yin koyi da kyakkyawan halayen magabata da suka bayar da gagarumar...
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta umarci kotun da ta yanke wa Malam Abduljabbar Nasir Kabara, hukuncin kisa da ta gabatar mata da littattafan da aka yi amfani...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta ci gaba da kwaso ’yan ƙasar daga Afirka ta Kudu, inda ake samun fargabar hare-haren ƙyamar baƙi dab da zanga-zangar...
Gwamnan Jihar Beneu, Hyacinth Alia ya buƙaci jami’an tsaron jihar su gaggauta gudanar da cikakken bincike kan kisan da aka yi wa jagoraan makiyayan jihar Alhaji...
Wani jirgin sama ɗauke da ƴan wasan zamiya ya yi hatsari a Gabashin Faransa kuma dukkan mutane 11 da ke ciki sun rasu. Mutanen sun...
Jami’iyyar PRP ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da ya gaggauta yin murabus kafin zaben 2027. Shugaban jam’iyyar ta PRP Dr. Hakeem Baba Ahmad...
Majalisar Dattawan Najeriya ta kare matakin da ta ɗauka na amincewa da kudirin gyaran kundin tsarin mulki na kafa rundunar ‘yan sandan jihohi, in da ta...