

Ana sa ran Majalisar Dattawa za ta tantance Farfesa, Joash Ojo Amupitan domin zama sabon shugaban hukumar zaɓen ƙasar INEC yau Alhamis. Matakin na zuwa ne...
Tarayyar Afirka AU, ta dakatar da ƙasar Madagascar daga ƙungiyar bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a ranar Talata. Hakan na zuwa ne bayan majalisar...
Tsohon gwamnan jihar Rivers, kuma ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa yawancin waɗanda suka soke shi a baya, yanzu sun koma jam’iyyar...
Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta amince da ƙudurin kula da ayyukan ’yan gwangwan a faɗin jihar, domin kare muhalli da hana lalacewar kadarorin gwamnati da na...
Jagoran adawar kasar Kamaru Issa Tchiroma Bakary, ya yi iƙirari samun nasara a zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar ranar Lahadi. Cikin wani bidiyo da ya...
Babbar jam’iyyar hamayya ta PDP, ta ɗage babban taron kwamitin zartarwarta da aka tsara yi a gobe Laraba 15 ga watan Oktoban 2025. Cikin wata sanarwar...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta kama wata mata da ake zargi da tara matasa a gidanta domin aikata badala a yanki Hotoro Walawai da ke...
Kungiyar Ƙwadago ta kasa NLC ta gargaɗi gwamnatin tarayya kan ta daina barazanar yin amfani da manufar “ba aiki, ba albashi” kan yajin aikin kungiyar malaman...
Majalisar Wakilan Najeriya, ta gabatar da sabon shirin da zai mayar da zaɓen shugaban ƙasa da na gwamnonin jihohi zuwa watan Nuwamban shekarar 2026. Wannan gyara...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta ce zata dauka kara, kan hukuncin da kwamitin shirya gasar cin kofin Firimiya ta Najeriya NPFL ya dauka a...