Hadimin Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Malam Bashir Ahmad ya ce, rashin lashe akwatinsa bai nuna cewa ya yiwa jam’iyyar APC zagon ƙasa ba. Malam Bashir Ahmad...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, ta kama mutane huɗu da take zargi da yunkurin ƙona ofishin hukumar zaɓe a karamar hukumar Takai. Mai magana...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta ci gaba da tattara sakamakon zaben shugaban kasa da aka gudanar a ranar Asabar daga jihohin 36...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bukaci al’umma da su fita su kada kuri’a ranar zaben bana kamar yadda doka ta tanada. Sarkin...
Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin rufe kan iyakokin Najeriya na sa’o’i 24 gabanin babban zaɓen da ke tafe a ranar Asabar. Hakan na cikin wata...
Gwamnatin jihar Kano, za ta kaddamar da gidajen da aka gina domin ma’aikatan gwamnati su mallaka cikin sauki musamman malaman makaranta da za a rika cirar...
Hukumar tsaro ta Civil Defence shiyyar Kano ta ce, ta kama matasa su fiye da 70 da tarin makamai da ake zargin su da tayar da...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya umarci Limamain Masallatan Juma’a a fadin jihar da su gudanar da hudubarsu a kan muhimmancin zaman lafiya kafin,...
Rahoton: Shamsu Da’u Abdullahi Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya buƙaci ‘yan siyasa da su rika tausasa kalamansu yayin yakin neman zaben da...
Majalisar zartaswar Najeriya, ta amince a kashe Naira biliyan hudu domin gudanar da wasu muhimman ayyuka guda uku. Ayyukan dai sun hada da gina ofisoshin shugabannin...