

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce, ya zama wajibi a samar da yarjejeniyar da za ta kawo ƙarshen yaƙin Ukraine a ƙarshen wa’adin da ya bayar...
Majalisar zartaswa ta Najeriya, ta amince da ware sama da Naira Tiriliyan 68 domin ayyukan samar da wutar lantarki a jamio’i da asibitocin koyarwa a faɗin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta gina wasu sabbin kasuwanni guda biyu da suka hada da kasuwar sayar da Gwalagwalai zalla da kasuwar sayar da...
Gwamnan jihar Kebbi ya kaddamar da rabon tallafin kayan karatu da ababen hawa na kimanin na Biliyan biyu da miliyan dari bakwai a fadin jihar. ...
Hukumar bayar da agajin gaggawa da Najeiya NEMA, ta ce mamakon ruwan sama da kuma yin gine-gine a kan magunan ruwa ne ya janyo ambaliyar da...
Ƙasashen Larabawa da dama sun nemi ƙungiyar Hamas ta zubar da makamanta kuma ta haƙura da mulkin Zirin Gaza domin kawo ƙarshen yaƙin da Isra’ila ke...
Ministan Kirkire-Kirkire da Kimiyya da Fasaha Uche Nnaji, ya bayyana cewa ma’aikatarsa za ta yi haɗin gwiwa da Gwamnatin jihar Kano domin bunƙasa kirkire-kirkire da harkokin...
Dakarun undunar sojin Najeriya ta ce, ta yi nasarar kashe yan ta’addar Boko Haram su tara a jihar Borno. Dakarun rundunar musamman ta “Operation Hadin...
Majalisar dokokin Kano ta bukaci gwamnatin jihar ta gaggauta kai wa al’ummar yankunan Garun Malam zuwa yada kwari da Titin zuwa Zaria dauki wajen gyara hanyarsu...
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da naɗin Alhaji Abdulkadir Ibrahim Bello a matsayin sabon Sarkin Gusau. Alhaji Abdulkadir zai ɗare karagar ne a...