Kotun tsarin mulki a jamhuriyyar Nijar ta fitar da sakamakon ƙarshe na babban zaɓen ƙasar da ya gabata. Sakamakon ƙarshen ya ayyana Bazoum Mohamed na jam’iyyar...
Al’ummar yankin Bachirawa da ke nan Kano sun shiga hali ni ƴa su, sanadiyyar rashin samun ruwa a unguwar. Ƙarancin ruwan da aka wayi gari da...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, jami’in hukumar KAROTA ne ya haifar da hatsarin mota a shatale-talen Kano Club. Mai magana da yawun ƴan sandan...
Gwamnan jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya, ya ce, ba ya iya bacci idon sa a rufe sakamakon tabarbarewar tsaro a yankin jihohin arewa maso gabashin kasar...
Mai girma wakilin Gabas Alhaji Faruk Sani Yola ya nemi iyaye da su bai wa jami’an tsaro haɗin kai domin yaƙi da aikata laifuka a unguwannin...
Al’ummar garin Gwangwan da ke Kano na cikin fargaba sanadiyyar ɓarkewar cutar amai da fitsarin jini a garin. Garin na Gwangwan na da nisan kilomita 136...
Al’ummar musulmi daga sassan duniya daban-daban, na nuna jimamin su kan rasuwar mawaƙiyar nan mai begen Annabi Sallallahu alaihi Wasallam Sayyada Rabi’atu S. Haruna. Babban shafin...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce, a Talatar nan ake sa ran samun sakamakon gwajin da aka yiwa masu ɗauke da cutar fitsarin jini da...
Gwamnatin jihar Kano ta haramta sayar da sinadaran haɗa lemo da ake zargin sun haifar da cuta a jihar. Gwamnatin ta bayyana hakan ne ta bakin...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta yi ƙarin bayani kan sakamakon farko da ta samu daga birnin tarayya Abuja kan cutar da ta ɓulla a wasu...