Babbar kotun jiha da ke Miller Road ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Sulaiman Baba Na Malam ta ci gaba da sauraron shari’ar faifan bidiyon Dala. A yayin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, zuwa yanzu kimanin mutane miliyan biyu da rabi ne suka yi rijistar jam’iyyar APC a Kano. Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar...
Wata gobara ta tashi cikin dare a kasuwar ƴan katako da ke Na’ibawa Ƴan Lemo da tsakar daren jiya Asabar. Wasu shaidun gani da ido sun...
Lauyan nan Barista Abba Hikima Fagge ya ce, umarnin da kotu ta bayar a ranar Juma’a bai hana gudanar da Muƙabalar malamai ba. A zantawarsa da...
Jami’ar Bayero da ke Kano ta sanar da ranakun Alhamis, juma’a da kuma Asabar,18, 19, 20 ga watan da muke ciki na Maris a matsayin ranakun...
‘Yan bindiga sun kai hari rukunin gidajen jami’an hukumar kula da filayen jiragen saman kasar nan da ke garin Kaduna, inda suka sace mutane tara. Rahotanni...
Shugaban karamar hukumar Ungogo Injiniya Abdullahi Garba Ramat ya amince da nadin manyan masu bashi shawara guda ashirin. A cikin wata sanarwa mukaddashin sakataren karamar hukumar...
Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya ce ba zai amince a yi masa allurar rigakafin cutar corona ba duk kuwa da cewa sauran takwarorinsa gwamnoni sun...
Ƴan bindiga sun hallaka mutum biyu tare da yin garkuwa da mutane biyu a ƙaramar hukumar Rano. Ƴan bindigar sun afkawa wasu ƙauyuka a ƙananan hukumomin...
Zauren haɗin kan malamai da ƙungiyoyi na jihar Kano ya ce, har yanzu malamai suna nan a kan tuhumar da suke yiwa Sheikh Abduljabbar Kabara. Hakan...