Gwamnatin jihar Jigawa ta umarci ma’aikata ƴan ƙasa da mataki na 12 su ci gaba da aiki daga gida saboda sake ɓarkewar annobar Korona. Gwamnan jihar...
Ƴan sanda sun bankaɗo gidan da ake ajiyar makamai a Kano. Jami’in hulɗa da jama’a na ƴan sandan jihar DSP. Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce, sun...
Kotun majistiri mai lamba biyar da ke gidan Murtala ƙarƙashin mai shari’a Hauwa Lawan Minjibir ta fara sauraron shari’ar matar da ake zargi da hallaka ƴaƴanta....
Jam’iyyar PDP ta dakatar da tsohon ɗan takarar gwamnan Kano Ibrahim Al’amin Little na tsawon wata guda. Sakataren yaɗa labaran jam’iyyar PDP na ƙaramar hukumar Nassarawa...
Hukumar Hisbah ta yi sulhu da masu gidajen kallo da wuraren shaƙatawa da masu ɗakunan taro na jihar Kano. A Talatar nan ne Hisbah ta gana...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya tsawaita wa’adin kwamitin karta-kwana na yaƙi da cutar Korona na ƙasa. Buhari ya ƙara wa’adin aikin kwamitin har zuwa watan Maris...
Jam’iyyar PDP mai adawa a Kano ta bai wa mai bai wa gwamnan Kano shawara kan al’amuran addinai Ali Baba A Gama Lafiya Fagge wa’adin awanni...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke waɗanda ake zargi da kashe ɗan sanda tare da sace wani bature. A ranar 16 ga watan Afrilu na...
Ƴan sanda sun ba da belin mai bai wa gwamnan Kano shawara kan al’amuran addini Ali Baba A gama Lafiya Fagge. An bayar da belin Ali...
Gwamnatin jihar Kaduna ta umarci ma’aikata da ke ƙasa da matakin aiki na 14 su yi aiki daga gida. Hakan na cikin sanarwar da gwamnatin jihar...