

Kungiyar malamai ta kasa rashen jihar Kano NUT ta bayyana cewa baban Ƙalubalen da suke fuskanta bai wuce na rashin kayan koyo da koyarwa. Kazalika ƙungiyar...
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta ƙasa reshen jihar Kano ta ce gwamnatin tarayya ta fara biyan su kuɗaɗen da suke bin ta ba shi. Ƙungiyar...
Kamfanin Sadarwa na Twitter ya amince da dukkan sharudan da aka gindaya masa kafin ya ci gaba da aiki a kasar nan. Ministan yada labaran Lai...
Miliyoyin masu amfani da kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram da kuma Whatsapp ne a Nijeriya suka shiga halin rashin jin dadi bayan da shafukan suka...
Mamallakin Kamfanin facebook Mark Zuckerberg, ya samu tawaya a dukiyarsa da kimanin dalar Amurka biliyan bakwai. Hakan ya biyo bayan rufe shafukan sada zumunta da aka...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ceci rayukan mutane 101 da dukiyoyin da suka kai Naira miliyan 21 daga ibtila’in gobarar da aka samu sau...
Kungiyar kwallon kafa ta Watford ta sanar da nada Claudio Ranieri a matsayin sabon mai horas da ‘yan wasan kungiyar, domin maye gurbin Xisco Munoz wanda...