An sayar da wani bangare na makarantar islamiyya ta Tanko Salihu da ke Tegina a karamar hukumar Rafi a Jihar Neja. Rahotanni sun bayyana cewa, an...
Ƙungiyar malamai ta ƙasa reshen jihar Kaduna ta ce, babu wani malami a makarantar Firamare da zai zauna jarabawar cancantar da gwamnatin jihar ta shiryawa. Ƙungiyar...
Ƙungiyar masu ɗaukar hoto ta ƙasa reshen jihar Kano ta ce, harkar ɗaukar hoto na fuskantar matsala sakamakon shigar waɗanda ba su da ƙwarewa a harkar....
Mai masaukin baki Najeriya za ta fafata da Morocco a gasar cin kofin Aisha Buhari da za a fara ranar 13 ga watan Satumba mai kamawa....
Adadin waɗanda suka kamu da cutar Corona a Najeriya jiya Laraba sun kai dubu ɗaya da ɗari ɗaya da arba’in da tara. Waɗannan alkaluma sun fito...
Hukumar tattara haraji ta ƙasa FIRS ta yi hasashen samar da naira tiriliyan goma da biliyan ɗaya ta hanyar karɓar kuɗaɗen shiga a shekarar 2022. Shugaban...
Tawagar ‘yan wasan guje-guje da tsalle-tsalle na Najeriya ta yi nasarar lashe kautar zinare a gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta ‘yan kasa da shekaru 20 ta...
Cibiyar Habaka Kasuwanci Masana’antu Ma’adanai da Noma ta Najeriya (NACCIMA) ta yi na’am da sabuwar dokar hada-hadar man fetur (PIB) a kasar nan. Shugaban kasa Muhammadu...
Hukumar bunkasa fasahar sadarwa ta Najeriya (NITDA) ta saka wa kamfanin bayar da bashin kudi na Soko Loans tarar naira miliyan 10 bisa fallasa bayyanan abokan...
Bankin bunkasa masana’antu na Najeriya (BoI) ya bayyana shirin tara kudade Yuro miliyan 750 daga kasuwannin bashi na duniya a bana. Za dai ayi amfani da...