Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Gernot Rohr ya ce tawagar likitocin ‘yan wasan kasar nan za su karbi rahoton likitan Samuel Kalu daga...
Wata kwararriyar likitar Ƙoda a asibitin koyarwa na Aminu Kano ta ce, masu shaye-shayen mugunguna barkatai da masu ciwon suga har ma da masu hawan jini...
Kotun ma’aikata da ke zaman ta a Abuja ta sanya ranar 15 ga watan Satumbar 15 a matsayin ranar da za ta ci gaba da saurar...
Gwamnatin jihar Zamfara ta alƙawarta ceto ɗaliban kwalejin aikin noma da ilimin dabbobi ta Bakura da ƴan bindiga suka sace a baya-bayan nan. Gwamna Muhammad Bello...
Najeriya ta shirya tsab don tunkarar gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta matasa ‘yan kasa da shekaru 20. Za’a gudanar da gasar ne a birnin Nayirobi...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles, Gernot Rohr ya isa birnin Yawunden dake kasar Kamaru don halartar taron karawa juna sani da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta samar da ofishin na din-din-din ga hukumar kula da kafafen yaɗa labarai anan Kano. Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje...
Hukumar kula da kafafen yaɗa labarai ta ƙasa NBC ta ce, ba za ta lamunci yin amfani da kafofin yaɗa labarai don tayar da tarzoma a...
Hukumar tattara kuɗaɗen haraji ta Najeria (FIRS) ta ɗaukaka ɗara kan hukuncin da babbar kotun tarayya dake garin Fatakwal a jihar Rivers ta yanke kan karɓar...
Asusun ajiyar kudaden ketare a Najeriya ya sake faɗuwa bayan da ya tashi zuwa dala biliyan 33.59, mafi girma sama da wata daya. A wata sanarwa...