Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya kaddamar da sabon wajen gudanar da wasanni mai suna GEJ Sports Club don samar da matasan ‘yan wasa masu hazaka...
Kungiyar kwallon kafa ta Rivers United ta shigar da korafi ga kamfanin shirya gasar League ta kasa LMC ta na kalubalantar Jigawa Golden Stars da yin...
John Terry ya bar matsayinsa na mataimakin mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa bayan shafe shekaru uku a kungiyar. Terry mai shekaru 40,...
Ƙungiyar ‘yan fansho ta jihar kano ta zargi ƙananan hukumomi da hukumar ilimin bai ɗaya ta jihar SUBEB da cinye kuɗaɗen fansho. A cewar kungiyar sama...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan dokar karin kwarya-kwaryar kasafin kudi ta 2021. Kwarya-kwaryar kasafin da yawan su ya kai sama da naira biliyan...
Gwamnan jihar Zamfara Mohammed Matawalle, ya yi gargadin cewa ‘yan ta’adda da ke addabar yankin Arewa maso Yammacin Nijeriya za su iya mamaye kasar nan baki...
Gwamnatin jihar kano ta ce, ta samar da cibiyoyi kula da lafiya a matakin farko sama da dubu daya musamman a yankin karkara don samar da...
Gwamnatin Babban Birnin Tarayya Abuja na cigaba da wayar da kan al’umma game da barkewar cutar amai da gudawa da tayi kamari a yanzu. Ministar Babban...
Kungiyar kwallon kafa ta Fatih Karagumruk dake a kasar Turkiyya ta sanar da kammala yarjejeniyar daukar keftin din Super Eagles Ahmed Musa. Tsohon dan wasan gaban...
Lauyan Malam Abduljabbar Kabara Barista Rabiu Shu’aibu Abdullahi ya tabbatar da cewa malamin bashi da lafiya yanzu haka da yake tsare a gidan gyaran hali. Sai...