Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawar sirri da tsohon shugaban ƙasa Good Luck Jonathan a fadar Asorok. Rahotanni sun ce tattaunawar shugaba Buhari...
Sabon babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya manjo janar Farouk Yahaya ya fara aiki a yau juma’a. Rahotanni sun ce manyan janar-janar na rundunar ne...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce za ta fara ladabtar da masu tsokanar matan da suka sanya abaya. Babban kwamandan hukumar anan Kano Sheikh Muhammad...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Manjo Janar Farouk Yahaya a matsayin sabon Babban hafsan sojin Najeriya. Kafin nadin nasa, Manjo Janar Yahaya ya...
Masarautar Katsina, ta sanar da sunan Alhaji Adamu Bello, a matsayin sabon hakimin Kankara, bayan sauke tsohon hakimin Alhaji Yusuf Lawal, da aka zarge shi da...
Kwamitin dake yaki da cutar COVID 19 ya ce zai fallasa sunayen mutane casa’in da suka dawo daga kasashen waje kuma suka ki bin dokokin killace...
Ofishin kula da basuka na ƙasa (DMO), ya ce, bashin da ake bin ƙasar nan ya ƙaru da aƙalla naira tiriliyan 20.8 tsakanin watan Yuli na...
Hukumar kula da madatsun ruwa ta kasa (NIWA) ta ce akalla mutane 160 ne ake zaton sun rasa rayukansu sanadiyar hatsarin jirgin kwale-kwale da ya ritsa...
Kungiyar masana kimiyyar kula da dakunan karatu ta kasa wato Nigerian library association ta ce za ta inganta fannin domin kyautata harkokin ilimi a Najeriya. Shugaban...
Hukumar tsaron sirri ta DSS ta musanta rahoton da ake yadawa cewa tana daukar ma’aikata, kuma ta ce ba ta da wani shafin Facebook a halin...