Jam’iyyar PDP ta dakatar da tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso tana mai zargin sa da hannu a rikicin da ya faru a yayin...
Jami’ar John Hopkins da ke Amurka ta ce adadin wadanda suka rasa rayukansu sanadiyar cutar corona ya kai miliyan uku. Wannan rahoton na zuwa ne...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, tun bayan fara azumin watan Ramadan, a duk rana tana ciyar da mutane dubu 75 da abincin buda baki a kananan...
Gwamnatin jihar Katsina ta amince da fara amfani da karnuka don kula da makarantun kwana da ke fadin jihar baki daya. Kwamishinan ilimi na jihar Dr....
Ministan sadarwa da bunkasa fasahar tattalin arziki Dr. Isa Ali Pantami, ya nesanta kansa da zargin alaka da kungiyoyin ‘Taliban da Al-Qa’eda. A cewar Pantami ko-kadan...
An haifi Malam Aminu Kano a ranar 9 ga watan Augusta 1920 a unguwar Sudawa da ke yankin karamar hukumar Gwale a birnin Kano. Malam...
A ci gaba da kawo muku yadda farashin kayayyaki ya ke a lokacin azumi a wasu daga cikin kasuwanni da ke birnin Kano, a yau wakiliyar...
An haifi tsohon shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Abba Kyari a garin Maiduguri da ke jihar Borno a ranar 23 ga watan Satumban 1953. Ya...
Rundunar sojin kasar nan ta ce dakarunta da ke aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabashin kasar nan, sun kashe wasu kwamandojin kungiyar boko...
Gwamnatin tarayya da hukumar lafiya ta duniya (WHO) sun ce tun da aka fara yin allurar riga-kafin cutar corona ta Astrazaneca a Najeriya, ba a samu...