A rahoton farashin kayayyaki da hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta saba fitarwa na shekara-shekara, ya ce, a watan jiya na Maris, an samu tashin farashin...
Gwamnatin tarayya ta kara jaddada matsayinta na fitar da ‘yan Najeriya akalla miliyan 100 daga kangin talauci nan da ‘yan shekaru masu zuwa. A cewar...
Jam’iyyar PDP ta kasa ta kammala shirye-shirye don sasanta gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal da tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da kuma...
Mai magana da yawun Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars , Rilwanu Idris Malikawa Garu, ya tabbatar da cewar, gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ta ya al’ummar musulmin Najeriya murnar fara azumin watan Ramadan da aka fara a yau talata. A cikin wani sako da...
Gwamnatin tarayya ta tsawaita wa’adin yin rigakafin cutar corona zuwa makwanni biyu masu zuwa. Wannan dai ya biyo bayan bukatar da ‘yan Najeriya ke yin a...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a kauyen Wawan Rafi da ke karamar hukumar Zangon Kataf a jihar Kaduna tare da kashe mutane biyu da safiyar...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai, ya ce, al’ummar jihar Kaduna sun zabe shi ne don ya rika gudanar musu da ayyukan raya kasa da za...
A ranar 13 ga watan Afrilun 2007 Allah ya yiwa fitaccen malamin addinin musuluncin nan da ke Kano, Sheikh Jafar Mahmud Adam rasuwa. Shehin malamin...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta yi gargadin daukar tsattsauran mataki kan masu gidajen sayar da man fetur...