

Hukumar samar da lambar katin dan kasa a nan Kano ta ce, cunkoson al’umma da ake samu a cibiyoyin samar da katin dan kasa a jihar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari da mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo har ma da sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ne za a fara yiwa allurar riga kafin cutar...
Hukumar hana fasa-kwauri ta kasa ta sami nasara kama tarin harsasai da ya haura fiye da dubu biyar a jihar Imo dake kudancin kasar nan a...
Gwamnatin jihar Kano ta ce masarautun Kano hudu za su lakume Naira milayan 100 cikin kasafin kudin bana domin kawata su. Kazalika an ware miliyan dari...
Mataimakin darakatan yada labarai na tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar, Muhammad Sunusi Hassan ya musanta rade-radin da ake yadawa cewa an yi wa Atiku...
A daren jiya Laraba ne 6 ga watan Janairun sabuwar shekara gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sauka A filin sauka da Tashin Jirgi...
Gwamnatin tarayya ta ce ta bullo da shirin baiwa Matasa aikin yi na wucin gadi wato Extended special public work program a kasar nan don rage...
Rundunar sojan ta kama barayin daji 220 tare da ceto mutane 642 a tsakanin watan Yuni da kuma Disambar Bara. Mukaddashin daraktan yada labarai na rundunar ...
Gwamnatin jihar kano ta jaddada kudirinta na kammala aikin hanyar da ta tashi daga kanye, kabo, ta dangana da garin Dugabau Kwamishinan kula kananan hukumomin na...
Kwalejin horas da jami’an Soji ta Najeriya NDA ta ce har yanzu bata fara sayar da takardar shiga makarantar ba karo na saba’in da uku. Hakan...