

Wasu ƴan bindiga sun kai farmaki garin Minjibir da ke Kano inda suka ƙone motar ƴan sanda tare da sace wani attajiri. Wani mazaunin garin ya...
Kungiyar malaman jami’o’I a Najeriya ASUU, ta janye yajin aikin da ta dauki tsawon watanni tara tana yi. Shugaban kungiyar a kasar, Farfesa Biodun Ogunyemi, ne...
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Kano SEMA ta ce ambaliyar ruwa a shekarar 2020 ta yi sanadiyyar gonaki sama da 10, 000 sakamakon mamakon ruwan...
Wasu ƴan bindiga sun yi awon gaba da mutane biyu tare da hallaka wani guda a garin Falgore na ƙaramar hukumar Rogo. Lamarin ya faru ne...
Daga Abdulkadir Haladu Kiyawa : Makada a kasar Hausa sun bada gudunmawa wajen kwarzanta gwanaye ko kuma kalubalantar wasu ayyuka marasa kyawu a cikin al’umma. Ka...
Masu bukata ta musamman da dama ne suka mama ye ginin majalisar wakilan Najeriya a Alhamisdin nan. Masu bukata tamusamman din sun fito ne daga yankin...
Hukumar hana fasakwauri ta Kasa shiyar Kano da Jigawa ta ce bude boda ba ya nufin a shigo da kayan da doka ta haramta ba, a...
Kamfanin shirya gasar league a Najeriya wato LMC ya ce akwai yiwuwar samun tsaiko wajen fara gasar cin kofin kwararru na kasa sakamakon cigaba da samun...
Kungiyar kwallon kafa dake kasar Faransa wato Olympique Marseille za ta bude makarantar koyar da wasanni a cikin sashin koyon harkokin wasanni dake jami’ar Port Harcourt...
Majalisar wakilai da ta dattijan kasar nan, sun yi Allah wadai bisa yadda ake samun karuwar matsalar tsaro a kasar. Majalisun biyu sun bayyana takaicinsu kan...