Yayin da ya rage awanni wa’adin zagon karshe na biyu ya karewa Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta kashe fiye...
Sabon zababben gwamnan jihar Kano Engineer Abba Kabir Yusuf ya yi martani game da maganganu da ake ta yi kan gayyatar Sarki Muhammadu Sunusi zuwa wajen...
Kwanaki kadan bayan labarin cewa ‘yan bindigar da suka tsere daga wasu yankunan na kutsawa cikin garin Birnin-Gwari da ke jihar Kaduna. Mazauna garin sun ce...
Gwamnan jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya ya amince da a sauke dukkanin masu rike da mukaman siyasa a jihar daga jiya juma’a. Babban daraktan yada Labaran...
Gwamnatin jihar Kano ta ce yayin zagayen tsaftar muhallin na yau Asabar, inda jimullar mutanen da suka karya doka sun kai 57, yayin da kuma adadin...
Sabon zababben gwamnan jihar Kano Engineer Abba Kabir Yusuf ya sha alwashin cewa, dukkan wanda za’a nada a kunshin gwamnatin sa ya zama wajibi ya bayyana...
Wasu matasa a yankin Kabuga dake karamar hukumar Gwale a Jihar Kano sun kone wani baburin adai-daita sahu da ake zargin na masu kwacen waya ne....
Dubban daliban Nijeriya ne da su ka dawo daga kasar Sudan bayan barkewar yaki a Sudan din ke cigaba da fargabar halin da karatun su zai...
Hauhauwar farashin Shinkafa dai na Kara ta’azara a Jihar Kano, dama wasu sassan kasar nan. Sai dai mutane na hasashen cewa matsalar tsadar shinkafar ya samo asali...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta bukaci al’umma da su rinka kare kansu daga kamuwa cutar zazzabin cizon sauro wanda ke kisa farat daya, musamman ga...