Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Nijeriya NDLEA shiyyar Kano, ta ce, yawaitar kwacen wayoyin hannu da bata gari ke yi a hannun mutane...
Wani masanin kimiyyar siyasa a kwalejin share fagen shiga jami’a a Kano CAS, Dakta Kabiru Sufi Sa’id, ya ce harkar ilimi a jiar Kano ta samu...
A yau ne Juma’a ne kotun hukunta manyan laifuka ta Old Bailey da ke Birtaniya za ta yanke wa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan kasar nan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, tana neman wani matashi ruwa a jallo, wanda ake zarginsa da kashe mahaifiyarsa ta hanyar caka mata wuƙa a...
Lokacin damuna, lokaci ne aka fi samun tashin wasu cututuka da kuma yawaitar wasu, sanadiyyar danshi da sanyi da kuma taruwar ruwa a kan hanya. Domin...
A ranar 5 ga watan Mayun shekarata 2010 Allah ya yiwa Umaru Musa ‘Yar Adua rasuwa a fadar gwamnati da ke Abuja watanni biyu bayan komowarsa...
Cibiyar kare hakkin Dan-adam da wayar da kan yan kasa wato Resource Center For Human Rights and Civic Education, ta ce, sahale dokar kulawar lafiya ga...
Rahoton WHO ya nuna an samu ɓarkewar cutar Deptheria a jihohi 21 An fi samun yawan alkaluman waɗanda suka kamu da cutar ce a Kano Daga...
Tsarin siyasar da ake gudanarwa a yanzu ya sha bamban da wadda marigayi Malam Aminu Kano ya yi Babban amfanin dimukuradiyya shi ne a samar da...
Gwamnatin Nigeriya ta ce, sama da mutane dubu goma sha uku ne suka ci gajiyar tallafin rage radadin. babban sakataren ma’aikatar jin kai da walwalar...