

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta tattauna da kungiyar Aston Villa a wani kokari na neman cimma yarjejeniya kan dan wasan ta Jack Grealish. United...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta shirya tsaf domin daukar dan wasan gaban Barcelona Lionel Messi. City dai ta ce za ta iya biyan kudi...
Wani masani a bangaren abinci mai gina jiki da kara lafiya kuma mataimakin darakta a hukumar lafiya matakin farko Malam Murtala Inuwa ya ce shayar da...
Kwamishinan lafiya na jihar Lagos Farfesa Akin Abayomi ya warke daga cutar corona. Hakan na cikin jawabin da kwamishinan yada labaran jihar Gbenga Omotosho ya fitar...
Kungiyar manyan ma’aikatan Jami’o’i ta kasa SSANU ta ce, idan har gwamnatin tarraya ta bude makarantun kasar nan ba tare da cika ma ta alkawuranta ba,...
Gwamnatin tarayya ta ce, ta fara gina manyan gadoji tare da sabunta wasu da yawansu ya kai Arbain a fadin kasar nan. Minsitan ayyuka da gidaje...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da mayar da hukumar yi wa ‘yan kasa rijista ta NIMC zuwa ma’aikatar sadarwa ta zamani a birnin tarraya Abuja....
Kotun kolin kasar nan ta tabbatar da nasarar da gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya samu a zaben da aka gudanar ranar 16 ga watan Nuwamban...
Daga Zara’u Nasir
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata kashe fiye da Naira miliyan 880 domin gyara wasu makarantun firamare a kananan hukumomi 44 na jihar nan. Gwamna Dr...