

An haifi Bruno Miguel Borges Fernandes a birnin Maia, Porto da ke kasar Portugal a ranar 8 ga watan Satumban 1994. Ba ya ga wasanni da...
Hukumar kula da ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje ta sanar da cewa ‘yan Najeriya 288 ne suka dawo daga Hadaddiyar Daular Larabawa inda suka sauka a...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun sace mutane shida cikinsu har da tsohon kansila mai wakiltar mazabar Wanke a birnin Gusau dake jihar Zamfara...
Majalisar dinkin duniya ta bukaci matasa da su kasance masu neman na kansu hadi da jajircewa wajen neman ilimi da nufin inganta tattalin arzikin kasashen su....
Rundunar sojin kasar nan ta ce, ta kama wasu mutane takwas da ta ke zargi suna tada zaune tsaye da kuma kashe wasu al’umma da basu-ji-basu...
Gwamnatin jihar Katsina ta gargadi kungiyoyi masu zaman kansu da su kauracewa shiga sansanonin ‘yan gudun hijiran da ke fadin jihar. Gwamnan jihar Aminu Masari ne...
Jami’an rundunar ‘yan sanda dake aikin sintiri na jihar Nasarawa sun kama wasu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne da satar mutane su 27....
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce zata daukaka kara zuwa kotun koli kan hukunci masu cin karo da juna da kotun dukaka...
A irin wannan rana mai kamar ta yau a tarihi dan wasan gefe na kasar Ingila Raheem Sterling ya fara buga wasan sa na farko...
Manoma 450, 000 ne masu karamin karfi zasu amfana da tallafi na bunkasa Noma a fadin jihar Kano , ta hadin gwiwa tsakanin hukumar shirin...