Gwamnatin tarayya ta ce zata fara biyan ma’aikatan da sukayi aiki don dakile cutar corona alawus-alawus dinsu na watan Yuni daga ranar 10 ga watan nan...
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya bukaci gwamnonin kasar nan dasu tilastawa al’umominsu yin amfani da takunkumin rufe hanci da baki, a wani mataki na cigaba da...
Hukumar kwashe tsara ta jihar Kano,ta bukaci al’umma su dinga zuba shara a inda aka tanada tare da kaucewa zubawa a magudanan ruwa musamma ma a...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce, an samu karin mutane 354 da suka kamu da cutar Corona jiya Alhamis a jihohi 16...
A jiya Alhamis ne aka yi jana’izar fitaccen malamin nan Khalipha Sheikh Ahmed Tijjani Ibrahim Inyass wanda ya rasu a ranar Talata. Marigayi Sheikh Khalipa Inyass...
Jiya Alhamis an shafe kusan yini guda a nan Kano cikin yanayin ruwan sama, lamarin da ya jawo tsaiko wajen gudanar da wasu al’amuran jama’a, wannan...
Bayan karin man Fetur da gwamnati ta yi, al’umma a nan Kano sun fara nuna damuwarsu bayan da wasu gidajen man suka fara sauya farashi, zuwa...
Mahukuntan shirya gasar Tennis ta Madrid Open , sun sanar da soke gudanar da gasar a bana , sakamakon cutar Corona. Mahukuntan sunce basu da...
Shirin bunkasa Noma da kiwo na jihar Kano , Kano state Agro Pastoral Development Project KSADP, zai fara shirin Bayen Shanu don bunkasa yawaitar Madara...
Kungiyar kwallon kafa ta Fulham , ta samu tikitin dawowa gasar Firimiyar Ingila ta kakar badi da za a fafata 2020/21. Hakan ya biyo bayan...