

Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da bukukuwan sallah da za a gudanar a lokutan babbar sallah da ke gabatowa a kwanakin nan a wani mataki na...
Gwamnan jihar Ekiti Dr. Kayode Fayemi ya sanar da cewa ya kamu da cutar corona. Hakan na cikin wata sanarwar ce da gwamnan ya wallafa a...
Gwamnatin jihar Kaduna ta bai wa masu sayar da dabbobi a bakin titunan jihar wa’adin awanni 24 kan su tashi daga wuraren da suke sana’ar. Hakan...
Cibiyar dakile bazuwar cutuka ta kasa NCDC ta sanar da samun karin mutum 576 dauke da cutar Covid-19 a ranar Talata, a jihohi 21 na kasar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta samu nasarar damke wasu gungun ‘yan fashi, dake bin mutane har gida da makamai suna kwace musu kudi da kuma...
Hukumar lura da cibiyoyin lafiya da asibitoci masu zaman kansu ta Kano PHIMA ta rufe wani dakin shan magani dake unguwar Rafin Dan Nana a yankin...
Dan takarar gwamnan Kano na jam’iyyar PRP Malam Salihu Sagir Takai ya ce yanzu haka ya shirya ficewa daga jam’iyyar ta PRP mai ‘dan mukulli. Daraktan...
Fadar shugaban kasa ta ce it ace ke da alhakin sauke manyan hafsoshin kasar nan. Wannan na kunshe ta cikin sanarwar da fadar shugaban kasa ta...
Shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila ya baiwa shugaban hukumar da ke kula da yankin Niger Delta Godswill Akpabio wa’adin kwanaki biyu da ya bayyanawa majalisar sunayen...
Gwamnatin Afrika ta kudu a yau talata ta sanar da cewa ministocin ta biyu sun kamu da cutar corona . Ministocin wadanda a jiya litinin rahotanni...