Hukumar Kwallon kafa ta nahiyar Afirka CAF, ta saka ranakun da za ayi wasannin neman cancantar shiga gasar kofin duniya na mata ‘yan kasa da...
Shirin bunkasa noma da kiwo na jihar Kano, Kano state Agro Pastoral Development Project ,KSDAP, zai hada kai da cibiyar bunkasa samar da dabbobi da...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta janye jami’an tsaron da ke aiki a gidan dakataccen shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu da kuma wadanda ke bashi kariya. Rahotanni...
Gwamnatin tararraya ta kaddamar da karamin akwatin da za’a yi amfani shi wajen gano wanda ke dauke da cutar Korona da ake kira da RNASwift. Mukadashin...
Kungiyar lafiya ta kasashen yammacin Afrika WAHO ta ce ta gano yadda cutar COVID-19 ta bankado matasalolin da bangaren kiwon lafiya ke da shi a asibitocin...
Bayan da aka yi zargin cewa mukaddashin hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC Ibrahim Magu na da lam’a a jikin sa, har kawo...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce mutum 11 ne aka tabbatar sun kamu da cutar Covid-19 a fadin jihar, ranar Alhamis, Ma’aikatar ta wallafa hakan...
An samu karin masu dauke da cutar Covid-19 a Najeriya da adadinsu ya kai 499 a ranar Alhamis, in ji hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasar....
Firaministan Sudan Abdalla Hamdok ya maye gurbin ministocin kudi, da na kasashen waje, da na makamashi da na kiwon lafiya da kuma wasu manyan ministocin uku,...
Ministan man fetur na Najeriya, Timipre Sylva, ya ce gwamnatin tarayya ta cimma matsayar cewa ba za ta iya daukar nauyin tallafin man fetur ba. Mista...