Gamayyar Kungiyoyin likitoci masu neman kwarewa ta kasa NARD ta tsunduma yajin aiki ranar Litinin, bayan wa’adin kwanaki 14 da ta bawa gwamnatin kasar ya cika....
Gwamnatin Kano ta kara ranar Litinin a cikin ranakun sararawa a fadin jihar. Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ne ya tabbatar da hakan a wata sanarwa...
AN KULLE WASU SASSA A BIRNIN BEIJING SABODA CORONAVIRUS Hukumomi a Beijing na kasar China sun sanya dokar kulle a wasu sassa na birnin bayan da...
Sabbin alkaluman da aka samu na masu dauke da cutar Covid-19 a Afirka ya nuna cewa kowacce kasa ta samu guzurin cutar a nahiyar, da ke...
Gwamnatin jihar Kano ta ce sai an bullo da wasu matakan da ta gamsu da su kafin a bude makarantu a fadin jihar. Kwamishinan yada labarai...
Kwamishinon jihar jigawa 11 sun tallafawa gwamnatin jihar da kaso goma na albashin su na watan Yuni, don cigaba da yakar corona a jahar. Kwamishinan kudi...
Majalissar dokokin jihar Jigawa ta janye dakatarawar data yi wa wakilin karamar hukumar Gumel Sani Isya Abubakar. Shugaban majalissar dokokin jahar Idris Garba Jahun ne ya...
Wasu ‘yan majalissar dokokin jihar jigawa guda sun ce tsana da kuma rashin iya shugancin majalissar yasa aka cire su, daga shugabancin kwamatoci. Tsohon shugaban majalissar...
A kwanan nan ne wasu al’ummomin garuruwan Dantube da Tasa da wasu kauyuka da ke makwabtaka da su a yankin karamar hukumar Dawakin Kudu a nan...
Gwamnatin jihar Kano tace ta fito da tsarin bi gida-gida don daukar samfurin gwajin cutar sarke numfashi ta Covid-19, yayinda take ganin hakan zai taimaka wajen...