Connect with us

Labarai

Ali Nuhu ya yi godiya ga wadanda suka jajanta masa

Published

on

Fitacccen jarumin Kannywood Ali Nuhu ya mika sakon godiya ga wadanda suka jajanta masa bisa rashin mahaifinsa, a shafinsa na Twitter.

Mahaifin Jarumin, Nuhu Poloma wanda tsohon shugaban jam’iyyar PDP ne na jihar Gwambe ya rasu ranar talata bayan fama ya sha fama da ‘yar gajeruwar jinya.

Marigayi Nuhu Poloma ya rasu ya bar matar sa daya wato mahaifiyar Ali da kannin sa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!