Karamin jakadan kasar nan a birnin New York, na kasar Amurka, Benaoyagha Okoyen, ya sanar da cewar zuwa yanzu haka ‘yan Najeriya uku ne suka rasu...
Abokan mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo, za su bai wa wasu kananan yan kasuwa a kasar nan guda dari, wadanda suka gabatar tsarin gudanar da...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu ta kasa Jamb, ta ce har yanzu bata kai ga tsayar da makin jarabawar da dalibi zai samu kafin ya...
Kungiyar cigaban al’ummar Bichi, Fitilar Jama’ar Bichi, ta raba Robobin wanke hannu, Sabulai, da Sindarin tsaftace hannu ,hade da takunkumi da sauran kayan daukar matakan kariya...
Gwamnatin tarayya za ta fara rabon kudade da yawan su ya kai Naira Biliyan 1 da milyan 600 ga masu karamin karfi dubu 84 cikin kananan...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano, ta bukaci alummar kasar nan da su kwantar da hankali su bisa ga umarin da hukumomin kasar saudiyya suka...
Firaministan Burtaniya Boris Johnson na fama da cutar Coronavirus yayin da kuma yake cigaba da gudanar da harkokin gwamnati daga gida kafin a kwantar da shi...
Gwamnatin kasar Saudia, ta bude ofishin karbar fasfo a filin jirgin sama na Sarki Abdul Aziz, dake birnin Jeddah don shirin duba biza ta masu aikin...
Ministan sadarwa Dr, Isa Ali Pantami ya ce alal hakika bashi da masaniya kan binciken da aka yi, mai yuwa ne samar da 5G na da...
Kungiyar limaman addinin musulunci na jihar Ogun sun shirya gudanar da addu’o’I da yin azumi kan samun waraka daga cutar COVID-19 na kwanaki uku. Azumin wanda...