Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An yi garkuwa da dan uwan gwamnan jihar Bauchi

Published

on

‘Yan bindiga sun sace yayan gwamnan jihar Bauchi Bala Abdulkadir Muhammed, Alhaji Adamu Muhammed a daren jiya Laraba.

Rahotanni sun ce yan bindigar wadanda suka sace dattijojn da misalin karfe bakwai da rabi, sai da su ka yi ta harba bindiga sama, sannan su ka yi awon gaba da shi a unguwar Jaki da ke cikin garin Bauchi.

LABARAI MASU ALAKA

Da dumi-dumi Gwamnan jihar Bauchi ya kamu da COVID-19

COVID 19: Gwamnan jihar Bauchi ya killace kansa

Mai magana da yawun gwamnan jihar ta Bauchi Mukhtar Gidado ya tabbatar da faruwar lamarin.

Sai dai har kawo yanzu, rundunar yan sandan jihar ta Bauchi ba ta fitar da sanarwa kan faruwar lamarin ba.

Gwamna Bala Abdulkadir Muhammed dai yana killace yana karbar magani sakamakon kamuwa da ya yi da cutar Corona.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!