Connect with us

Labarai

Covid19: An rufe fadar shugaban kasa

Published

on

Gwamnatin tarayya, ta ce, ta rufe fadar shugaban kasa ne a jiya Laraba sakamakon ci gaba da yaduwar cutar Corona.

Wannan na cikin wata sanarwa da mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai, Femi Adesina ya fitar.

LABARAI MASU ALAKA

Ganduje : za’a rufe kan iyakokin jihar Kano COVID-19

Covid-19: An takaita zirga-zirga a kasuwar kantin Kwari

Covid-19: Rundunar ‘yan sandan Kano ta dakatar da karbar korafi baka-da- baka

Sanarwar ta ce, hakan ya biyo bayan gwajin da aka yi wa shugaban Kasa Muhammadu Bunari wanda aka gano cewa baya dauke da cutar ta Covid 19.

Femi Adesina ya kuma ce, gwamnatin ta dage taron majalisar zartaswa ta Kasa da ta saba yi a duk mako, a wani bangare na gujewa yaduwar cutar ta Corona.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!