Mahukuntan gudanar da gasar tseren motoci na Formula 1, sun ce basu da tabbas akan cewar injin motocin kamfanin Ferrari sun cika sharuda , kasancewar bin...
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta Najeriya ta ce, an samu karin mutuwar mutane goma sha daya sakamakon cutar zazzabin Lassa. A cewar cibiyar adadin ya nuna...
Majalisar dinkin duniya ta ce, har yanzu cin zarfin ya’ya mata na kara karuwa a sassa daban-daban na duniya. Hakan na cikin wani rahoto ne da...
Hukumomi a kasar Paraguay, sun kama tsohon gwarzon dan wasan duniya dan kasar Brazil, Ronaldinho bisa zargin sa da amfani da fason Bogi tare da shiga...
Gwamnatin tarayya ta ce bullar cutar Corona da kuma faduwar farashin gangar danyan mai, ya sanya dole ta sake nazartar kasafin kudin wannan shekara. Ministar kudi,...
Kungiyar tsoffin sojojin sama dana kasa da ruwa ta kasar nan, wato REMENAF ta sha alwashin karbo hakkin tsoffin sojin da suka bautawa kasar nan hakkunan...
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles , Gernot Rohr, ya fitar da sunayen ‘yan wasa ashirin da hudu, da ya kira don...
Shugaban Gidauniyar tallafawa Marayu da gajiyayyu ta Ramadan Trust Initiative da ke Masallacin juma’a na Alfurkan dake Kano Alhaji Kabiru Isyaku, ya yi kira ga al’ummar...
Kungiyar Inuwar Musulman Najeriya wato Islamic Forum of Nigeria, ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari daya rubanya kokarinsa wajen kawo karshen matsalar tsaro dake addabar yankin...
Mai Martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II ya jagorancin sallar jana’izar marigayiya Hajiya Hauwa Sanusi wadda aka fi sani da Nanin Kofar Nassarawa. Anyi jana’izar...