

Majalisar dokokin jihar Kano ta tsige shugaban masu rinjaye na majalisar Abdul Labaran Madari. Hakan ya biyo bayan amincewa da kudirin gaggawa da Dan majalisa mai...
Kungiyar direbobin Tifar yashi ta jihar Kano reshen kwanar ‘yan Tifa ta gina wata katafariyar Gada a Karamar hukumar Nasarawa domin ragewa gwamnati nauyin dake kanta....
Daga Abdullahi Isah A rana irin ta yau hudu ga watan Fabrairu a shekarar dubu biyu da hudu wani hazikin matashi mai suna Mark Elliot Zuckerberg,...
Daga Shamsu Dau Abdullahi Kungiyar Rotary Club ta kaiwa hukumar Karota ziyara domin nuna mahimmanci da hukumar take bayarwa na tsaftace ka’idojin hanya. Shugaban kungiyar Rotary...
Daga Abdullahi Isa Majalisar dokokin jihar Kano ta rantsar da sababbin ‘yan majalisar dokokin jihar guda hudu wadanda suka lashe zabukan cike gurbi a baya-bayan nan....
Biyo bayan bullar annobar cutar Corona Virus a kasar China ta haifar da sauyin yanayi ga al’ummar kasar ciki har da ‘yan Najeriya mazauna kasar ta...
Wani Malamin a sashen nazarin halayyar dan adam da ke Jami’ar Bayero a nan Kano Dr Sani Lawan Manumfashi, ya bayyana cewar yawaitar samun kisan kai...
Majalisar dokokin jihar Kano ta rantsar da sababbin ‘yan majalisar dokokin jihar guda hudu wadanda suka lashe zabukan cike gurbi a baya-bayan nan. Daraktan kula da...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.