Kungiyar CISLAC tace har yanzu akwai sauran rina-akaba kan batun yaki da cin hanci da rashawa da gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari ke ikararin gwamnati ta...
Daga Umar Idris Shuaibu Shugaban kungiyar nan mai zaman kanta ta mata da matasa don samar da zaman lafiya da adalci, wato ‘Women and Youth for...
Wata kungiya dake tallafawa wadanda aka ci zarafinsu, marayu da kuma marasa galihu mai suna ISSOL, ta shawarci al’umma dasu rinka taimakon marayu da raunana tare...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Sarkin Benin , Oba Ewuare II ya bukaci gwamna Abdullahi Umar Ganduje da ya sake nazari dangane da Karin sabbin masarautun jihar Kano. Sarkin ya bayyana...
Babbar kotun shari’ar musulunci karkashin Mai sharia Ustaz Sarki Yola a Kano tayi umarni da a tono wata gawa da aka binne ba daidai ba. Mai...
Sarkin masauratar al’ummar Benin Oba Ewuarin Ogidigan na biyu ya ja hankalin al’ummar masarautar Edo mazauna Kano da su himmatu wajen kawo cigaban ta fuskar tattalin...
Babban jojin kano Justice Nura Sagir Umar ya sanya ranar 27 ga wannan watan domin sauraron martanini rashin hurumi a kunshin shariar da Alh Bashir usman...
Kungiyar karfafawa mutane gwiwa don shiga harkokin dimokradiyya ta jihar Kano tace dimokuradiyya diyya a Najeriya na fuskantar barazana musamman a hannun kowacce jam’iyya mai mulki...