Ita dai wannan budurwar mahaifiyar ta ce ta kai karar ta ofishin kare hakkin dan Adam, inda ta bayyana cewa yarta tana satar mata kudade da...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bukaci gamayyar kungiyoyin direbobin Mashin mai kafa uku(A daidaita Sahu)da su guji ci gaba da cakuda Maza da Mata wajen...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta bukaci gwamnatin jihar Kano da sauran jam’iyyun siyasa dasu fara kokarin biyan kudin hajarin lika...
Hukumar lura da zirga-zirgar ababan hawa ta jihar Kano KAROTA ta bayyana cewa a yanzu haka tuni ta mayar da hankali kan babura masu kafa biyu,...
Kungiyar tsoffin daliban Kwalejojin Kimiyya ta jihar Kano KASSOSA ta shirya gudanar da taron ta na shekara a jihar Jigawa ba kamar yadda aka saba gudanarwa...
Sakamakon damuwa da dattawan arewa suka yi da rikicin da ke faruwa tsakanin Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II saboda banbanci...
Tun sanda aka kirkiri jihar Kano ranar 27 ga watan Mayu na shekarar 1967 kimanin shekaru 52 kenan jihar ta Kano ke fuskantar kalubale da nasarori...
Ministan noma da raya karkara, Alhaji Sabo Nanono ya bude sababbin filayen noman rani, wanda cibiyar bincike kan noma a tsandauri ta jami’ar Bayero dake Kano...
Kungiyar kishin al’ummar Kano ta Kano Civil Society Forum ta musanta cewa ta aikewa fadar gwamnatin Kano bukatar a tsige sarki Muhammadu Sanusi na biyu daga...