Kungiyar dillalan man fetur ta Najeriya shiyyar Arewa IPMAN ta alakanta tashin farashin litar mai da yadda mambobin kungiyar ke yin dakon mai daga sassa daban-daban...
A gobe asabar ne yan Najeriya za su kada kuri’a a babban zaben kasar domin zabar sabon shugaban kasa da mataimakinsa da kuma sanatoci. Sai dai...
Kotun Kolin a Najeriya ta dage ci gaba da sauraron karar da wasu gwamnonin jihohin kasar nan suka shigar kan kalubalantar babban bankin kasa CBN na...
Hukumar kidaya ta kasa ta ce, har yanzu ba a kai ga fitar da ranar da za a fara kidayar jama’a a shekarar 2023 da muke...
Rashin samun sabbin takardun Naira ka iya shafar gudanar da babban zaben kasa da ya rage kwanaki 10 kacal. Hukumar zabe na bukatar kudi domin ta...
A kasashen da suka ci gaba malaman addini nada rawar takawa a fannin siyasar kasashen. Dr Ibrahim Ilyasu ya ce “akwai gyare-gyare da dama Daya kamata...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Nijeriya NDLEA ta ce, ‘nan gaba kadan za a samar da dokar da zata tilastawa duk wani dan...
A jiya ne kotun da’ar ma’aikata ta Najeriya da ke zamanta a Kano ta baiwa gwamnatin Kano umarnin mayar da tsohon shugaban hukumar karbar korafe-korafe da...
Cibiyar yaki da cututtuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC ta ce mutane 216 ne suka kamu da cutar mashako wato diphtheria a turance a jihohin Kano,...
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar, ya bukaci shugaban kasar Nijeriya Muhammadu Buhari da ya dauki matakan gaggawa na shawo kan wahalar da jama’a...