A kwanakin baya an samu labarin ‘yansanda da ake zargin sun daki wani matashi da dukan yayi sanadiyar rasa ransa, yayin da aka gurfanar da wadanda...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Bayan umarni da Gwamnatin jihar Kano tayi akan kulle dukkan gidajen Marin da yake fadin jihar Kano hakan ya jawo ce-ce-ku-ce da kuma kace-nace tsakanin al’ummar...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Majalisar dokokin jihar Kano ta bai wa kwamitinta da ke kula da kasafin kudi wa’adin daga nan zuwa ranar goma sha bakwai ga watan gobe na...
Wasu ‘’Yan garkuwa sun sace wani dan jarida da ke aiki da gwamnatin jihar Borno, Abdulkarim Haruna. An dai sace wannan dan jarida ne a...
Mazauna Unguwar rukunnin kamfanoni na Sharada da Challawa da Bompai da ke jihar Kano na fama da matsanacin yanayi na gurbatar muhalli da ya danganci dagwalon...
Kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN ta ce ta dauki matakai da dama wajen dakile matsalar karancin man fetur da aka saba fuskanta a duk...
A dai kwanakin baya ne rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta sake gano wani Yaro tare da ceto shi daga jihar Anambra wanda wasu suka...
Jamiyyar APC ta musanta zargin da jamiyyar mai hammaya ta PDP ke yi mata na yunkurin amfani alkalan da zasu saurari karar zaben gwamna daza’a gudanar...