Mai dakin sarkin Kano Mallam Muhammadu Sanusi II, Hajiya Maryam Muhammad Sanusi ta bayyana cewa ya zama tilas a magance cin zarafin cikin gida dake faruwa...
Sama da Fursunoni arba’in da hudu ne zasu fara karatun Firamare a gidan gyaran hali dake Goron Dutse a jihar Kano. Shugaban hadakar kungiyar masu Koyarda...
Jahar Kano na da daliban makarantun sakandare da suka haura dubu dari bakwai. Shugaban hukumar kula da manyan makarantun sakandire na jahar Kano Dr Bello Shehu...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Tun lokacin da aka kammala zaben shekarar bana a fadin tarayyar Najeriya ,hankula suka ta’allaka ga mutanen da suka lashe zabe a kowanne mataki, kama daga...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Hukumar da ke kula da manyan makarantun sakandire ta jihar Kano ta ce ta shirya tsaf domin magance matsalar samun cunkoso a ajujuwan da ke makarantun...
Shugaban kwalejin kimiyya da fasaha ta Polytechnic Farfesa Mukhtar Atiku Kurawa ya musanta zargin da kungiyar malaman kwalejin ta ASUP da kungiyoyin dalibai suka yi na...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta sake gano wani Yaro tare da ceto shi daga jihar Anambra wanda wasu suka sace shi mai suna Salisu....
A yanzu dai a na tsaka da cin abinci bayan da Hakiman sarki su kamala gaisuwa yayin da mai martaba sarkin Kano ke cigaba da karbar...