Wani lauya mai rajin ceton al’umma a jihar Kano Barista Abba Hikima Fagge, ya bayyana cewa zai yi duk mai yiwuwa wajen kwatowa wani dattijo da...
Gwamna Abdullahi Ganduje ya ja hankalin iyayen da aka ceto ‘yayansu daga Onitsa jihar Anambra da su yi hankali da yan jarida kungiyoyi masu zaman kansu....
Daya daga cikin yara tara da aka ceto a garin Onitsa dake jihar Anambra, ta fuskanci cin zarafi na fyade a hannun wanda suka sace ta,...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta mika yara takwas daga cikin tara da aka ceto daga hannun masu satar yara, aka kuma sayar da su a...
A ‘yan kwanakin nan ne, mahukunta ke ta sako matasan da ke daure cikin mari a gidajen gyaran tarbiyya da ke sassan jihohin Najeriya. Sai dai...
Bayan da rikakken zakin nan da ya kwace a gidan adana dabbobin daji na jihar Kano ya koma kejinsa bayan shafe awanni 40 ana fama da...
Wani kamfani a nan gida Najeriya ya fara kera fensira ta hanyar amfani da tsaffin jaridu . Ministan kimiyya da fasaha Dr. Ogbonnaya Onu ne...
Kungiyar tsofaffin daliban tsohuwar kwalejin Abdullahi Bayero a nan Kano da aka canja zuwa Jami’ar Bayero, sun sha alwashin gudanar da wasu ayyuka na tallafawa jami’ar...
Shugaban kungiyar ‘yan fansho reshen jihar Kano Alh. Salisu Ahmed ya ce fiye da yan fansho dubu uku ke dakon karbar kudaden fanshon su da garatutin...
Kungiyar likitoci ta kasa reshen jihar Kano ta bayyana cewa, an fara gudanar da bikin makon likitoci ne sakamakon yadda ake mantawa da wasu cutuka da...