Hukumar shirya jarrabawar WAEC ta sanya jihar Kano a cikin jerin jihohi biyar 5 da suka fi yin kwazo a jarrabawar hukumar da aka yi a...
A jiya da daddare ne wasu bata gari su kai wa wakilin jaridar Thisday Ibrahim Garba Shu’aibu hari anan Kano. Ibrahim Shuai’bu wanda shi ne shugaban...
Yayin da ake gudanar da bikin ranar masu fama da lalurar kwakwalwa, wani binciken likitocin kwakwalwa ya gano cewa, akwai masu dauke da lalurar fiye da...
Malam Aminu Ibrahim Daurawa, ya musanta zargin yayi rawa da mai dakin sa a wajen wani biki bayan da aka hasko shi a cikin wani fefen...
A dazu dazunnan ne dai Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kammala wata ganawar sirri da tsohon tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan yau a fadarsa ta Villa...
Bayan nishadi da jin dadi bincike ya nuna cewa yawan yin jima’i yana kara lafiya da kare garkuwar jiki. Ba wannan kadai ba , hatta cutar...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ware kowa ce ranar alhamis ta mako na biyu a watan Oktoba a matsayin ranar gani ta duniya da nufin...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ware kowa ce ranar alhamis ta mako na biyu a watan Oktoba a matsayin ranar gani ta duniya da nufin...
Binciken da hukumar lafiya ta duniya ta yi ya, ya nuna cewar Najeriya na daya daga cikin kasashen da ake fama da masu tabon hankali a...
Wani magidanci mai suna Malam Sagir Dorayi, ya shigar da karar dan uwansa da yake da’awar cewa sun hada uwa amma uba kowa da na shi....