Download Now A yi sauraro lafiya
Download Now A yi sauraro lafiya
Download Now A yi sauraro Lafiya
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle yayi kira ga musulman jihar da su gudanar da azumin kwanaki 3 da kuma yin addu’o’I don Allah ya hukunta wanda...
Majalisar dattijan kasar nan ta bukaci gwamnatin tarayya ta zamanantar da manhajar karatun tsangaya irin ta zamani duba da yadda yawan barace-barace ya yawaita a gari...
Shugaban hukumar kwastan Col. Hameed Ali ya bayyana cewa kaso 90 cikin 100 na motocin da ake shigowa da su Najeriya ana shigo da su ne...
Yan sanda a jihar Gombe sun kama wani matashi dan shekara 19 mai suna Mohammad Ahmad da ake zargi da garkuwa da mutane mazaunin unguwar Gabukka...
Hukumar hana fasakwauri ta kasa tace rufe kan iyakar Najeriya yayi sanadin cafke bakin haure 146 da suka shigo kasar nan ba bisa kaida ba a...
A kullum yanayin talauci a Najeriya karuwa yake ,musamman ma tsakanin mata a arewacin Najeriya. Hakan yasa abubuwa suke ta kamari ba tare da shawo...
An bayyana sunan Jansen Foo a matsayin wanda zai yi alkalancin wasan sada zumunci da Nigeria za ta yi da kasar Brazil a ranar 12 ga...