A cikin shirin za ku ji cewa lauyoyi a nan Kano za su mika takardar korafi kan cin zarafin mutane da ‘yan sandan sashen yaki da...
A ranar 30 ga watan Satumban shekarar 2017 Allah ya karbi rayuwar Tijjani Ado Ahmad a wani asibiti dake birnin Altlanta na kasar Amurka sakamakon gajeriyar...
A shekarar 1914 ne karkashin Jagorancin Gwamna Janar Fredrick Lugard ne aka hade yankunan arewa da kudu, karkashin kasa daya dunkulalliya, wadda aka sanyawa suna Nigeria....
Mutane 36 ne suka kamu da zazzabin ciwon shawara a Katsina Akalla mutane 36 ne suka kamu da zazzabin ciwon shawara a wasu kananan hukumomin guda...
Sarki Muhammadu Sanusi II ya nada Sarkin Hausawan Turai Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na biyu ya nada Dakta Surajo Jankado Labbo a matsayin Sarkin Hausawa na...
Namadi Sambo ya bayyana Gwamna Nasir El-Rufa’i a matsayin wanda ya gaje shita fuskar cigaba da ayyukan da ya ayyukan raya kasa. Kotun koli ta yi...
A cikin shirin za ku ji cewa, yayin da gwamanatin jihar Kano ta dauki nauyin bada ilimin firamare da na sakandire kyauta, an gano wasu makarantu...
Kotun sauraran kararrakin zaben gwamnan jihar Kano ta tsayar da jibi Laraba a matsayin ranar ta karshe da zata yanke hukuncin wanda ya samu nasarar zaben...
Asalin dambarwar dake tsakanin Kwankwasiyya da Pantami Batun dambarwa tsakanin ministan sadarwa Dr, Isa Ali Pantami da kuma mabiya siyasar Kwankwasiyya ya samo asali ne tun...
Wani dan kasar Bangladash mazaunin kasar Saudiyyya mai suna Muhyuddin yace bai taba zuwa kasar Hausa ba, amma zaman sa a birnin Makkah na kasar Saudiyya...