

Shirin Siyasa na Kowane Gauta A yi sauraro lafiya. Download Now
A cikin shirin zaku ji cewa Yan sanda a Kano sun sha alwashin rufe gidauniyar Npoverty, a yayin da wasu Zaurawa suka yi bore kan dokar...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta kasa JAMB ,ta ce a bana babu dalibin da zai rubuta jarrabawar shekara 2020 har sai yana da lambar...
Zaurawa sun yi bore kan hana zancen dare a Kano Wasu tarin zaurawa da ‘yan mata mazauna unguwar Gayawa a karamar hokumar Ungogo sun yi bore...
Kungiyar Save the children da hadin gwiwar masu yaki da cutar yunwa wato Action against hunger sun kaddamar da Shirin taimakawa kananan yara domin yaki da...
‘Yan sandan jihar Bauchi sun kashe wasu yan fashi a yayin da suke aikin sintiri a filin gidan mai dake jihar ta Bauchi . Kakain rundunar...
Wasu ‘yan bindiga sun sace tare da yin garkuwa da wani dan kasuwa Alhaji Tukur Sabaru a jihar Sokoto. Rahotanni sun bayyana cewar, an sace Alhaji...
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP da jam’iyyar PDP sun daukaka kara a kotun koli suna kalubalentar nasarar da...
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya jadadda kudirinsa na tabattar da an inganta harkokin lafiya a wani yunkurin inganta harkokin kiwon lafiya a matakan daban-daban na jihar...
Wani matashi dan shekara 20 da haihuwa ya nutse a yayin da yake wanka a kogin Bachirawa -Darewa dake yankin karamar hukumar Ungogo a nan jihar...