Ana zaton mutane da dama sun rasa rayukansu sakamakon wata gobara da ta tashi a wata tashar mota da ke Unguwar Ijegun a Lagos da safiyar...
Majalisar dattijan kasar nan ta roki kungiyar kwadago ta kasa NLC da ta dakatar da shirinta na tsunduma yajin aikin gama-gari don nuna fushi kan jan...
Shugaba kasa Muhammadu Buhari ya amince da shawarwarin da kwamitin shugaban kasa ya ba shi dangane da shirin yarjejeniyar kasuwanci ba tare da shinge ba a...
Adadin wadanda suka rasa rayukansu sakamakon gobarar da ta tashi a wata motar dakon man fetur da ta yi hatsari a jihar Benue ya karu zuwa...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara jaddada matsayin sa na tabbatar da nada mutane na gari a kunshin gwamnatin sa zango na biyu. Muhammadu Buhari...
Wasu mutane da ba a kai ga sanin adadinsu ba sun mutu wasu jikkata sakamakon wani rikicin kabilanci a yankin Ajah a karamar hukumar Eti-Osa a...
Rundunar tsaro ta civil defence ta yi holin wasu da ake zargi da satar mutane don garkuwa da su da kuma sauran muggan laifuka a birnin...
Rundunar ‘yan sandan Kano ta tabbatar da ceto magajin garin Daura bayan musayar wuta da masu garkuwa da mutane a safiyar yau Talata, a Unguwar Gangar...
Gamayyar kungiyoyin kwadago a kasar nan sun yi barazanar sake tsunduma yajin aikin gama gari matukar aka ci gaba da samun tsaiko wajen aiwatar da shirin...
Mutane da dama sun rasa rayukansu sakamakon wata gobarar tankar man fetur da ta tashi a kauyen Ahmube da ke yankin karamar Hukumar Gwer ta gabas...