Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi sammacin gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari, sakamakon ci gaba da kashe-kashen ‘yan bindiga da ke gudana a jihar. Da...
Da karfe 11 na safiyar wannan rana ta Laraba ne aka yi jama’izar mutane 18 da ‘yan bindiga suka halaka a karamar hukumar Batsari ta jihar...
Fitacciyar ‘yar jaridar nan da ke gidan rediyon Rahama a nan Kano, Hajiya Zainab Umar Ubale ta rasu a da safiyar yau Laraba 22 ga watan...
Gamayar Kungiyoyin kula da jiragen sama ta kasa sun tsunduma yajin aiki a yau, sakamakon shagulatin bangaro da ma’aikatar kula da jiragen sama ta yi kan...
The use of media to damage people reputation by politicians. Download Now
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta ce tana binciken gwamnan jihar Imo mai barin gado Rochas Okorocha da kuma wasu manya kusoshin...
Wata sanarwa Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya nada Kyaftin Rabiu Hamisu Yadudu a matsayin shugaban hukumar kula da filayen jiragena sama ta kasa,FAAN. da mukaddashin darakta...
lauyan mai fafutukar kare hakkin bil’Adama Femi Falana ya rubutawa shugaban kasa Muhammadu Buhari wata takarda da ya ke bukatar a saki wasu wasu mutane 40...
Kungiyar gwamnoni ta kasa ta bayyana cewa sashen binciken kudi na kasa bashi da wata alaka da binciken yadda gwamnonin jihohi ke rarraba kudaden ga kananan...
Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo ya jagoranci taron majalisar zartaswa a fadar shugabacin kasa ta Villa da ke Abuja. An dai fara gudanar da taron...