Wani likita a sashen kula da lafiyar al’umma na Asibitin koyarwar na Aminu Kano da ke nan Kano Dr Mukhtar Gadanya, ya ce, amfani da suturun...
Cibiyar bunkasa fasahar sadarwa da cigaban al’umma wato CITAD ta yi kira ga kungiyoyin dalabai da malamai da su hada hannu wuri guda wajen ciyar da...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta ce tsakanin shekarar 2015 shekarar bara, ta kwato kadarori guda dari biyu da goma sha hudu...
Gwamna Nasir El-Rufai ya bukaci rundunar sojin saman Najeriya ta tura da dakaru na samun domin dakile ayyukan masu satar mutane a titin Kaduna zuwa Abuja....
Tsohon mai taimakawa Shugaban kasa Muhammadu Buhari kan al’amuran majalisar wakilai ta kasa Kawu Sumaila ya bayyana kafafun yada labarai a matsayin abokan tafiyar da mulkin...
Kwamitin wucin gadi na majalisar wakilai da ke binciken zargin fitar da naira biliyan talatin da uku daga asusun hukumar kula da fansho ta kasa zai...
Majalisar zartarwa ta kasa ta amince da a gina sabbin makarantu guda bakwai a kowanne daga cikin shiyyoyin kasar nan harda da birnin tarayya Abuja. Ministan...
Hukumar kidaya ta majalisar dinkin duniya ta bayyana Najeriya a matsayin kasa ta uku a duniya da mafi yawa na al’ummar kasar basa haura shekaru hamsin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce yaki da ‘yan ta’adda da dakarun kasar nan ke yi a wannan lokaci, yana haifar da ‘Da’ mai ido. Shugaba...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da sace shugaban hukumar kula da ilimin bai daya (UBEC) Muhammad Mamood tare da ‘yar sa akan hanyar Kaduna...